1 Sam 4:14 HAU

14 Sa'ad da Eli ya ji kukan, sai ya tambaya ya ce, “Me ake wa kuka?” Mutumin kuwa ya gaggauta zuwa wurin Eli ya faɗa masa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 4

gani 1 Sam 4:14 a cikin mahallin