1 Sam 5:6 HAU

6 Ubangiji kuwa ya hukunta mutanen Ashdod ƙwarai da gaske, ya kuma razanar da su, ya azabtar da su da marurai, su da na kewaye da su.

Karanta cikakken babi 1 Sam 5

gani 1 Sam 5:6 a cikin mahallin