7 Da mutanen Ashdod suka ga yadda abin yake, sai suka ce, “Kada a bar akwatin alkawarin Allah na Isra'ila tare da mu, gama ya tsananta mana, mu da Dagon, allahnmu.”
Karanta cikakken babi 1 Sam 5
gani 1 Sam 5:7 a cikin mahallin