8 Sai suka aika, aka kirawo dukan sarakunan Filistiyawa, su biyar, suka ce musu, “Me za mu yi da akwatin alkawarin Allah na Isra'ila?”Suka ce, “Sai a kai shi Gat.” Su kuwa suka kai shi can.
Karanta cikakken babi 1 Sam 5
gani 1 Sam 5:8 a cikin mahallin