1 Sam 5:9 HAU

9 Amma da suka kai shi can sai Ubangiji ya hukunta birnin, ya gigita su, ya yi musu azaba da marurai, yara da manya.

Karanta cikakken babi 1 Sam 5

gani 1 Sam 5:9 a cikin mahallin