1 Sam 6:6 HAU

6 Don me za ku taurare zukatanku kamar yadda Masarawa da Fir'auna suka taurare zukatansu? Sai da Allah ya wahalshe su tukuna kafin su sallami Isra'ilawa su tafi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 6

gani 1 Sam 6:6 a cikin mahallin