1 Sam 6:7 HAU

7 Yanzu kuwa ku yi sabon keken shanu, ku sami shanun tatsa biyu waɗanda ba a taɓa sa musu karkiya ba, ku ɗaura wa shanun keken, amma ku tsare 'yan maruƙansu a gida.

Karanta cikakken babi 1 Sam 6

gani 1 Sam 6:7 a cikin mahallin