1 Sam 8:10 HAU

10 Sama'ila kuwa ya faɗa wa mutanen da suke roƙo ya naɗa musu sarki dukan abin da Ubangiji ya faɗa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 8

gani 1 Sam 8:10 a cikin mahallin