1 Sam 8:11 HAU

11 Ya ce musu, “Ga irin halin sarkin da zai sarauce ku, zai sa 'ya'yanku maza su zama sojojinsa, waɗansunsu za su yi aiki da karusan yaƙinsa, waɗansu su zama mahayan dawakansa, da masu kai hari musamman.

Karanta cikakken babi 1 Sam 8

gani 1 Sam 8:11 a cikin mahallin