1 Sam 9:4 HAU

4 Suka bi ta ƙasar tudu ta Ifraimu, suka ratsa ta ƙasar Shalisha, amma ba su same su ba. Suka kuma bi ta ƙasar Shalim, a can ma ba su same su ba. Sai suka bi ta ƙasar Biliyaminu, amma ba su same su ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:4 a cikin mahallin