1 Sam 9:5 HAU

5 Da suka kai ƙasar Zuf, sai Saul ya ce wa baransa da yake tare da shi, “Zo mu koma gida, kada babana ya bar damuwa a kan jakunan ya yi ta damuwa a kanmu.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:5 a cikin mahallin