1 Sam 9:6 HAU

6 Amma baran ya ce masa, “Ai, akwai wani mutumin Allah a garin nan, ana kuwa ganin girmansa, domin duk abin da ya faɗa yakan zama gaskiya. Mu tafi can wurinsa, watakila ya iya faɗa mana inda jakunanmu suke.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:6 a cikin mahallin