1 Sam 9:7 HAU

7 Saul ya ce wa baransa, “Idan muka tafi, me za mu ba shi? Gama guzurin da yake tare da mu ya ƙare, ba mu da wani abin da za mu ba shi.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:7 a cikin mahallin