1 Sam 9:8 HAU

8 Baran kuma ya ce wa Saul, “Ina da 'yar azurfa tsaba da zan ba shi domin ya faɗa mana inda za mu same su.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:8 a cikin mahallin