1 Sar 21:6 HAU

6 Ya ce mata, “Domin na yi magana da Nabot Bayezreyele, na ce ya sayar mini da gonar inabinsa, idan kuma yana so, sai in ba shi wata gonar inabi a maimakon tasa, amma ya ce ba zai ba ni gonar inabin ba.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 21

gani 1 Sar 21:6 a cikin mahallin