23 “Saul da Jonatan ƙaunatattu ne, suna da bansha'awa,A raye suna tare, haka kuma a mace suna tare.Sun fi gaggafa sauri,Sun fi zaki ƙarfi.
Karanta cikakken babi 2 Sam 1
gani 2 Sam 1:23 a cikin mahallin