2 Sam 1:24 HAU

24 “Ku 'yan matan Isra'ila, ku yi makoki domin Saul!Ya suturta ku da mulufi mai ƙayatarwa,Ya yi muku adon lu'ulu'u da zinariya.

Karanta cikakken babi 2 Sam 1

gani 2 Sam 1:24 a cikin mahallin