6 Mutumin kuwa ya amsa ya ce, “Ya zama fa ina kan dutsen Gilbowa, sai ga Saul ya jingina a māshinsa. Karusai da mahayan dawakan abokan gāba sun rutsa shi.
Karanta cikakken babi 2 Sam 1
gani 2 Sam 1:6 a cikin mahallin