2 Sam 11:15 HAU

15 A wasiƙar ya ce wa Yowab, “Tura Uriya a gaba a inda yaƙin ya fi zafi, sa'an nan ku ja da baya, ku bar shi don a buge shi a kashe shi.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 11

gani 2 Sam 11:15 a cikin mahallin