2 Sam 11:21 HAU

21 Wa ya kashe Abimelek ɗan Yerubba'al? Ba mace ce a TebEze ta jefe shi da ɗan dutsen niƙa ta kan garu daga ciki ta kashe shi ba? Me ya sa kuka tafi kusa da garu?’ Sai ka faɗa masa cewa, ‘Baranka, Uriya Bahitte, shi ma an kashe shi.’ ”

Karanta cikakken babi 2 Sam 11

gani 2 Sam 11:21 a cikin mahallin