2 Sam 11:24 HAU

24 Sai maharba suka tsaya a kan garu daga ciki suka yi ta harbin barorinka. Waɗansu daga cikin barorin sarki sun mutu. Baranka Uriya Bahitte shi ma ya matu.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 11

gani 2 Sam 11:24 a cikin mahallin