2 Sam 11:25 HAU

25 Dawuda ya ce wa manzon, “Je ka ka faɗa wa Yowab kada wannan abu ya dame shi, ai, takobi ba ya tarar wanda zai kashe. Ku ƙara matsa wa garin lamba, ku faɗa masa har ku ragargaza shi. Ka ƙarfafa Yowab.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 11

gani 2 Sam 11:25 a cikin mahallin