2 Sam 12:7 HAU

7 Sai Natan ya ce wa Dawuda, “Kai ne mutumin. In ji Ubangiji Allah na Isra'ila, ‘Na naɗa ka Sarkin Isra'ila, na cece ka daga hannun Saul.

Karanta cikakken babi 2 Sam 12

gani 2 Sam 12:7 a cikin mahallin