2 Sam 13:15 HAU

15 Bayan haka sai Amnon ya ƙi ta da mummunar ƙiyayya, har ƙiyayyar ta fi yawan ƙaunar da ya yi mata. Ya ce mata, “Tashi, ki fita.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 13

gani 2 Sam 13:15 a cikin mahallin