2 Sam 13:18 HAU

18 Tamar kuwa tana saye da doguwar riga mai hannuwa, gama haka gimbiyoyi budurwai suke ado. Baran Amnon kuwa ya fitar da ita, ya kulle ƙofar.

Karanta cikakken babi 2 Sam 13

gani 2 Sam 13:18 a cikin mahallin