29 Haka kuwa barorin Absalom suka kashe Amnon yadda Absalom ya umarta. Sauran 'ya'yan sarki kuwa suka tashi, kowa ya hau alfadarinsa, ya gudu.
Karanta cikakken babi 2 Sam 13
gani 2 Sam 13:29 a cikin mahallin