2 Sam 13:30 HAU

30 Sa'ad da suke kan hanya labari ya kai kunnen Dawuda. Aka ce, “Absalom ya kashe dukan 'ya'yan sarki, ba wanda ya tsira daga cikinsu.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 13

gani 2 Sam 13:30 a cikin mahallin