2 Sam 14:17 HAU

17 Na kuma yi tunani a kan maganar ubangijina, sarki, za ta kwantar da zuciyata, gama ubangijina, sarki, kamar mala'ikan Allah yake, yana rarrabe tsakanin nagarta da mugunta. Ubangiji Allahnka ya kasance tare da kai!”

Karanta cikakken babi 2 Sam 14

gani 2 Sam 14:17 a cikin mahallin