2 Sam 14:18 HAU

18 Sai sarki ya ce mata, “Kada ki rufe mini duk abin da zan tambaye ki.”Ta ce, “To, ka yi tambayarka.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 14

gani 2 Sam 14:18 a cikin mahallin