24 Sarki ya ce a sa shi ya koma gidansa, kada ya zo gabansa. Absalom kuwa ya yi zamansa can gidansa, bai je gaban sarki ba.
Karanta cikakken babi 2 Sam 14
gani 2 Sam 14:24 a cikin mahallin