25 A cikin Isra'ila duka ba wanda ake yaba kyansa kamar Absalom. Tun daga tafin sawunsa har zuwa bisa kansa ba shi da makusa.
Karanta cikakken babi 2 Sam 14
gani 2 Sam 14:25 a cikin mahallin