2 Sam 14:27 HAU

27 Aka haifa wa Absalom 'ya'ya uku maza da 'ya mace guda, sunanta Tamar, ita kuwa kyakkyawa ce.

Karanta cikakken babi 2 Sam 14

gani 2 Sam 14:27 a cikin mahallin