29 Sai Absalom ya aika a kira masa Yowab don ya aike shi wurin sarki, amma Yowab ya ƙi zuwa. Ya kuma sāke aikawa, Yowab kuwa ya ƙi zuwa.
Karanta cikakken babi 2 Sam 14
gani 2 Sam 14:29 a cikin mahallin