2 Sam 14:30 HAU

30 Sai ya ce wa barorinsa, “Ga Yowab yana da gonar sha'ir kusa da tawa, ku tafi, ku sa mata wuta.” Barorin Absalom kuwa suka tafi suka sa wa gonar wuta.

Karanta cikakken babi 2 Sam 14

gani 2 Sam 14:30 a cikin mahallin