2 Sam 15:20 HAU

20 Jiya jiya ka zo, ba daidai ba ne in sa ka ka yi ta ragaita tare da mu, ga shi, ban san inda zan tafi ba. Koma tare da 'yan'uwanka. Ubangiji ya nuna maka alherinsa, da amincinsa.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 15

gani 2 Sam 15:20 a cikin mahallin