2 Sam 15:21 HAU

21 Amma Ittayi ya amsa wa sarki, ya ce, “Na rantse da zatin Ubangiji da darajar ubangijina, sarki, duk inda za ka tafi ko a mutu ko a yi rai zan tafi.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 15

gani 2 Sam 15:21 a cikin mahallin