2 Sam 15:31 HAU

31 Aka faɗa wa Dawuda cewa, “Ahitofel yana cikin 'yan maƙarƙashiya tare da Absalom.”Sai Dawuda ya yi addu'a, ya ce, “Ya Ubangiji, ina roƙonka, ka wofintar da shawarar Ahitofel.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 15

gani 2 Sam 15:31 a cikin mahallin