2 Sam 17:11 HAU

11 Shawarata ita ce a tattara maka dukan Isra'ilawa tun daga Dan har zuwa Biyer-sheba, yawansu kamar yashi a bakin teku. Kai kuma da kanka ka tafi wurin yaƙin.

Karanta cikakken babi 2 Sam 17

gani 2 Sam 17:11 a cikin mahallin