2 Sam 17:12 HAU

12 Da haka za mu tafi mu neme shi duk inda yake, mu fāɗa masa kamar yadda raɓa takan fāɗo bisa ƙasa. Da shi da mutanensa, ba wanda za a bari da rai.

Karanta cikakken babi 2 Sam 17

gani 2 Sam 17:12 a cikin mahallin