13 Idan ya gudu zuwa cikin gari, sai dukan jama'armu su zarge garin da igiya, su jā har duk ya watse, yadda ba za a bar wani dutse a kan wani ba.”
Karanta cikakken babi 2 Sam 17
gani 2 Sam 17:13 a cikin mahallin