2 Sam 17:14 HAU

14 Sai Absalom da dukan mutanen Isra'ila suka ce, “Shawarar Hushai Ba'arkite ta fi ta Ahitofel kyau.” Haka Ubangiji ya nufa ya wofintar da kyakkyawar shawarar Ahitofel don ya jawo wa Absalom masifa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 17

gani 2 Sam 17:14 a cikin mahallin