2 Sam 17:16 HAU

16 Yanzu sai ka aika da sauri a faɗa wa Dawuda, kada ya kwana a bakin jeji a daren yau, amma ya haye don kada a hallaka shi tare da mutanensa.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 17

gani 2 Sam 17:16 a cikin mahallin