2 Sam 17:17 HAU

17 Jonatan da Ahimawaz suna jira a En-rogel. Wata baranya takan tafi ta faɗa musu saƙo, su kuma sai su tafi su faɗa wa sarki Dawuda, don kada a gan su suna shiga birnin.

Karanta cikakken babi 2 Sam 17

gani 2 Sam 17:17 a cikin mahallin