2 Sam 17:21 HAU

21 Bayan da fādawan sun tafi, sai mutanen suka fito daga rijiyar. Suka tafi suka ce wa sarki Dawuda, “Ka tashi ka haye kogin nan da nan, gama ka ji irin muguwar shawarar da Ahitofel ya bayar a kanka.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 17

gani 2 Sam 17:21 a cikin mahallin