2 Sam 17:27 HAU

27 Sa'ad da Dawuda ya kai Mahanayim, sai Shobi ɗan Nahash daga Rabba ta Ammonawa, da Makir ɗan Ammiyel daga Lodebar, da Barzillai Bagileyade daga Rogelim,

Karanta cikakken babi 2 Sam 17

gani 2 Sam 17:27 a cikin mahallin