11 Yowab ya ce wa mutumin da ya faɗa masa, “Kai! Ka gan shi! Me ya sa ba ka buge shi har ƙasa ba? Ai, da na ba ka azurfa goma da abin ɗamara.”
Karanta cikakken babi 2 Sam 18
gani 2 Sam 18:11 a cikin mahallin