2 Sam 18:12 HAU

12 Sai mutumin ya ce wa Yowab, “Ko da za a ba ni azurfa dubu a hannuna, ba zan miƙa hannuna in taɓa ɗan sarki ba, gama a kunnuwanmu sarki ya umarce ka, kai da Abishai, da Ittayi cewa, ‘Ku lura mini da saurayin nan, Absalom.’

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:12 a cikin mahallin