20 Yowab ya ce masa, “Ba za ka kai labari yau ba, sai wata rana ka kai, amma yau ba za ka kai labari ba, domin ɗan sarki ya mutu.”
Karanta cikakken babi 2 Sam 18
gani 2 Sam 18:20 a cikin mahallin