19 Ahimawaz ɗan Zadok ya ce wa Yowab, “Ka yarda mini in sheƙa a guje in kai wa sarki labari yadda Ubangiji ya cece shi daga hannun magabtansa.”
Karanta cikakken babi 2 Sam 18
gani 2 Sam 18:19 a cikin mahallin