2 Sam 19:13 HAU

13 Ku ce wa Amasa, ‘Ashe, kai ba ƙashina da namana ba ne? Allah ya hukunta ni idan ba kai ne shugaban rundunar sojojina a maimakon Yowab ba.’ ”

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:13 a cikin mahallin